Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Je veux l'application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi jouant.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi note veux l'appli dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode